Mutane sun ga duniyoyin Venus da Jupiter a lokaci guda

Jupiter and Venus

Asalin hoton, Tim Jilani

Lokacin karatu: Minti 1

An ga Jupiter da Venus, duniyoyi biyu mafi haske, wadanda suka bayyana tare da juna a sararin samaniya da safe.

Ana ganin su da ido a sassan Birtaniya da wasu kasashe da ke tsakiya da arewacin duniya, da kuma wani sashe na Amurka.

Masana sun ce duniyoyin sun kasance kusa da juna, kamar wasu taurari masu haske.

An fi ganinsu a Birtaniya, minti 40 kafin fitowar rana, amma duniyoyin suna fara bayyana ne kafin fitowar Al Fijir.

A yayin da ake iya ganinsu da ido, wasu da suka yi amfani da na'urar hangen nesa na iya ganin wasu halittun duniyar Jupiter.

Mutanen Birtaniya da dama sun yada hotunan yadda duniyoyin biyu suka bayyana a shafukan sadarwa na Intanet.

Kauce wa X, 1
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 1

Kauce wa X, 2
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 2

Kauce wa X, 3
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 3

Diagram showing the positions of Jupiter and Venus relative to the moon

Asalin hoton, Jodrell Bank

Bayanan hoto, Duniyoyin biyu sun bayyana kamar taurari ma su haske

Venus as a black spot on the sun
Bayanan hoto, A shekarar 2004, an taba ganin duniyar Venus na ratsa rana kamar wani karamin digon baki