Me kuke son sani game da rikicin Amurka da Koriya Ta Arewa?

A baya-bayan nan ana samun karuwar yakin cacar-baka a tsakanin Shugaban Amurka Donald Trump da takwaran aikinsa na Koriya Ta Arewa Kim Jong-un, a kan batun gwajin makamai masu linzami.

Ana dai ganin wannan rikici yana iya ta'azzara har ya jawo yaki.

Me kuke so ku sani game da wannan takaddama? Sai ku aiko da tambayoyinku.

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.