Bola Tinubu na APC ya yi nasara a jihohi 12

Bola Ahmed Tinubu

Hukumar zaɓe ta Najeriya, INEC ta bayyana jam’iyyar All Progressive Congress (APC) a matsayin wadda ta ci zaɓen shugaban ƙasa a jihohi 12.

Jihohin kuwa su ne;

Ekiti da Kwara da Ondo da Ogun da Oyo da Jigawa da Zamfara.

Sauran su ne Neja da Benue da Kogi da Rivers da kuma Borno.

Hukumar zaɓen ta sanar da hakan ne a babban zauren da take tattarawa da sanar da sakamakon zaɓen a Abuja.

Ga ƙarin bayani kan yawan ƙuri’un da jam’iyyu huɗu da ke kan gaba suka samu, kamar yadda INEC ta bayyana:

ONDO:

APC - 369, 924

LP - 47, 350

NNPP - 930

PDP - 115,483

EKITI:

APC - 201,494

PDP - 89,554

LP - 11,397

NNPP - 264

SDP - 2,011

KWARA:

APC - 263,572

LP - 31,166

PDP - 136,909

NNPP - 3,141

OGUN:

APC 341, 554

PDP 123,831

LP 86 829

NNPP 2,200

OYO:

APC - 449,884

PDP -182,977

LP - 99,110

NNPP - 4,095

JIGAWA:

APC 421,390

LP 10,889

NNPP 98,234

PDP 386,587

ZAMFARA:

PDP - 193,978

APC - 298,396

LP - 1,660

NNPP - 4,044

NEJA:

APC - 375, 183

PDP - 284 898

NNPP - 21,836

LP - 80,452

BENUE:

APC - 310,468

PDP - 130,081

LP - 308, 372

NNPP -4,740

KOGI:

APC - 240, 751

PDP - 145,104

LP - 56,271

NNPP - 4,238

BORNO:

APC - 252,282

LP - 7205

NNPP - 4626

PDP - 190,921

RIVERS:

APC - 231,591

LP - 175,071

NNPP - 1322

PDP - 88,468