Ƴar ciranin da ta haihu a bakin teku

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wata uwa ƴar ƙasar Eritrea da masu safarar mutane suka yi watsi da ita ta haihu a bakin teku a Girka.

Tana yin bulaguron ne tare da wasu ƴan ciranin daga Turkiyya.