Ko kun san wace waina aka toya a Kannywood a makon nan?

Tauraruwa Maryma Yola (tsakiya) da darakta Aminu S. Bono (dama) da kuma Misbahu wanda aka fi sani da Anfara wajen nadar fim din 'Anfara' ranar Laraba

Asalin hoton, Instagram/@misbahu.aka.anfara

Bayanan hoto, Tauraruwa Maryma Yola (tsakiya) da darakta Aminu S. Bono (dama) da kuma Yusuf Magarya wajen nadar fim din 'Anfara' ranar Laraba
Jarumi Ali Nuhu (tsakiya) da abokan aikinsa a wajen daukar fim din 'Wutar Kara' wanda za a soma nuna shi a sinima ranar hudu ga watan Oktoba.

Asalin hoton, Instagram/@realabmaishadda

Bayanan hoto, Jarumi Ali Nuhu (tsakiya) da abokan aikinsa a wajen daukar fim din 'Wutar Kara' wanda za a soma nuna shi a sinima ranar hudu ga watan Oktoba.
Tauraro Yakubu Mohammed (na biyu daga dama) da wasu 'yan fim din turanci mai suna 'Operation Last Dance'

Asalin hoton, Instagram/@yakubmohammed_

Bayanan hoto, Tauraro Yakubu Mohammed (na biyu daga dama) da wasu 'yan fim din turanci mai suna 'Operation Last Dance'
Tauraro Baballe Hayatu (hagu) da Tijjani Asase (dama) a cikin fim din 'Dan Birni' wanda aka nada ranar Talata...

Asalin hoton, Instagram/@falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Tauraro Baballe Hayatu (hagu) da Tijjani Asase (dama) a cikin fim din 'Dan Birni' wanda aka nada ranar Talata...
Nan kuma darakta Falalu Dorayi ne yake sanya ido a wurin nadar fim din na 'Dan Birni'

Asalin hoton, Instagram/@falalu_a_dorayi

Bayanan hoto, Nan kuma darakta Falalu Dorayi ne yake sanya ido a wurin nadar fim din na 'Dan Birni'
Darakta Aminu Saira (dama), Fati Keke suna gaisawa da Gwamna Nasir el-Rufai lokacin ziyarar aiki da suka kai masa...

Asalin hoton, Instagram/@aminusaira

Bayanan hoto, Darakta Aminu Saira (dama), Fati Keke suna gaisawa da Gwamna Nasir el-Rufai lokacin ziyarar aiki da suka kai masa...
Fatima Abubakar (Shu'uma) na cikin tawagar da ta ziyarci gwamnan na Kaduna

Asalin hoton, Instagram/@fatishuuma

Bayanan hoto, Fatima Abubakar (Shu'uma) na cikin tawagar da ta ziyarci gwamnan na Kaduna
A wannan mako ne Hafsa Idris (Barauniya) ta yi bikin kewayowar ranar haihuwarta kuma 'yan fim sun yi mata karamcin halartar taron da ta shirya

Asalin hoton, Instagram/@official_hafsaidris20

Bayanan hoto, A wannan mako ne Hafsa Idris (Barauniya) ta yi bikin kewayowar ranar haihuwarta kuma 'yan fim sun yi mata karamcin halartar taron da ta shirya