La Liga: Cinikin 'yan ƙwallon da aka yi a Spaniya a 2020

    • Marubuci, Mohammed Abdu
    • Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa

Ranar Litinin aka rufe kasuwar saye da sayar da 'yan kwallo a kasashen Nahiyar Turai, wadda ta fara ci a Spaniya daga watan Agusta zuwa 5 ga watan Oktoba.

Sai a Janairun 2021 ake sa ran kara bude kasuwar 'yan kwallon a kasashen Turai, sai dai wasu na cewa a lokacin ba a yin ciniki mai kwari saboda wasanni sun yi nisa.

Haka kuma a Janairun, an fara gangarawa kan ƙarƙare kakar tamaula, saboda haka da ƙyar ne ƙungiyoyi su saki fitattun 'yan ƙwallonsu sai dai wanda ke da matsala ta daban.

Ga Jerin 'yan ƙwallon da aka ɗauka da waɗanda suka bar wasu manyan ƙungiyoyin Spaniya:

Real Madrid

Babu wanda ta dauka a bana.

Wadanda suka bar kungiyar: Alphonse Areola (PSG) da Achraf (Inter) da Javi Sanchez (Valladolid) da Jorge de Frutos (Levante) da Dani Gomez (Levante) da Luca Zidane (Rayo Vallecano) da Takefusa Kubo (Villarreal) da Jesus Vallejo (Granada) da Reinier (Borussia Dortmund) da Oscar Rodriguez (Sevilla) da Brahim (Milan) da Dani Ceballos (Arsenal) da James Rodriguez (Everton) da Gareth Bale (Tottenham) da Sergio Reguilon (Tottenham) da kuma Borja Mayoral (Roma)

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Martin Odegaard (Real Sociedad) da Andriy Lunin (Oviedo) da kuma Alvaro Odriozola (Bayern)

Barcelona

Wadanda suka koma kungiyar: Koci Ronald Koeman da Miralem Pjanic (Juventus) da Trincao (Sporting Braga) da kuma Sergino Dest (Ajax)

Wadanda suka bar kungiyar: Arthur (Juventus) da Arda Turan (kwantiragi ya kare) da Ivan Rakitic (Sevilla) da Moussa Wague (PAOK) da Arturo Vidal (Inter) da Nelson Semedo (Wolverhampton) da Luis Suarez (Atletico) da Monchu (Girona) da Rafinha (PSG) da kuma Jean-Clair Todibo (Benfica)

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Pedri (Las Palmas) da Philippe Coutinho (Bayern) da Carles Alena (Betis) da Matheus Fernandes (Valladolid) da kuma Oriol Busquets (Twente).

Atletico Madrid

Wadanda ta dauka: Ivo Grbic (Lokomotiv Zagreb) da Yannick Carrasco (Dalian Yifang) da Luis Suarez (Barcelona) da kuma Lucas Torreira (Arsenal).

Wadanda suka bar kungiyar: Thomas (Arsenal) da Nikola Kalinic (Hellas Verona) da Antonio Adan (Sporting CP) da Caio Henrique (Monaco) da Dario Poveda (Getafe) da Montero (Besiktas) da Alvaro Morata (Juventus) da Santiago Arias (Bayer Leverkusen) da Rodrigo Riquelme (Bournemouth) da Nicolas Schiappacasse (Sassuolo) da kuma Victor Mollejo (Getafe).

Wanda ya koma bayan wasannin aro: San Roman (Elche).

Valencia

Wadanda ta dauka: Koci Javi Gracia da kuma Unai Etxebarria (bai da kwantiragi)

Wadanda ta dauka: Rodrigo (Leeds) da Ezequiel Garay (yarjejeniya ta kare) da Ferran Torres (Manchester City) da Francis Coquelin (Villarreal) da Dani Parejo (Villarreal) da Javi Jimenez (Albacete) da Florenzi (Roma) da Piccini (Atalanta) da Jaume Costa (Villarreal) da kuma Alex Centelles (Almeria).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Uros Racic (Famalicao) da Jason (Getafe) da Alex Blanco (Zaragoza) da kuma Toni Lato (Osasuna).

Athletic Club

Wanda ta dauka: Alex Berenguer (Torino)

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Inigo Vicente (Mirandes) da kuma Peru Nolaskoain (Deportivo).

Sevilla

Wadanda ta dauka: Rekik (Hertha) da Marcos Acuna (Sporting CP) da Oscar Rodriguez (Real Madrid) da Suso (Milan) da Ivan Rakitic (Barcelona) da Bono (Girona) da kuma Idrissi (AZ).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Carlos Fernandez (Granada) da Aleix Vidal (Alaves) da kuma Gnagnon (Rennes).

Real Betis

Wadanda ta dauka: Koci Manuel Pellegrini da Martin Montoya (Brighton) da Claudio Bravo (Man. City) da Victor Ruiz (Besiktas) da kuma Juan Miranda (Barcelona).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Victor Camarasa (Alaves) da Aitor Ruibal (Leganes) da kuma Tony Sanabria (Genoa).

Real Sociedad

Wanda ta dauka: David Silva (Manchester City).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Alex Sola (Numancia) da Sagnan (Mirandes) da Martin Merquelanz da Jon Guridi (Mirandes) da kuma Jon Bautista (Kas Eupen).

Real Valladolid

Wadanda suka koma kungiyar: Jota (Benfica) da Javi Sanchez (Real Madrid) da Fabian Orellana (Eibar) da Raul Carnero (Getafe) da Luis Perez (Tenerife) da Bruno (Levante) da Roberto Jimenez (West Ham) da Shon Weissman (Wolfsberg) da El Yamiq (Genoa) da Saidy Janko (Porto) da kuma Roque Mesa (Sevilla).

Villarreal

Wadanda suka koma kungiyar: Koci Unai Emery da Takefusa Kubo (Real Madrid) da Francis Coquelin (Valencia) da Dani Parejo (Valencia) da Gero Rulli (Real Sociedad) da Pervis Estupinan (Watford) da kuma Juan Foyth (Tottenham)

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Jaume Costa (Valencia) da Dani Raba (Huesca) da kuma Alfonso Pedraza (Betis).

Osasuna

Wadanda suka koma kungiyar: Lucas Torro (Eintracht) da Juan Cruz (Elche) da Jonathan Calleri (Deportivo Maldonado) da Jony (Lazio) dakuma Ante Budimir (Mallorca).

Wanda ya koma bayan wasannin aro: Brandon (Girona).

Getafe

Wadanda suka koma kungiyar: Abdoulay (Sporting CP) da Victor Mollejo (Atletico) da Enes Unal (Villarreal) da Cucho Hernandez (Watford) da Dario Poveda (Atletico) da Palaversa (Man. City) da kuma Diaby (Sporting CP)

Huesca

Wadanda suka koma kungiyar: Pablo Maffeo (Stuttgart) da Andres Fernandez (Villarreal) da Sergio Gomez (Borussia Dortmund) da Gaston Silva (Independiente) da Borja Garcia (Girona) da Siovas (Leganes) da Ontiveros (Villarreal) da Doumbia (Sporting CP) da kuma, Sandro (Everton).

Wanda ya koma bayan wasannin aro: Jaime Seoane (Lugo)

Cadiz

Wadanda suka koma kungiyar: Adekanye (Lazio) da Jairo (Almeria) da Jonsson (Konyaspor) da Sotres (Salamanca UDS) da Alvaro Negredo (Al-Nasr) da David Mayoral (UCAM Murcia) da Pombo (Zaragoza) da Alvaro Gimenez (Birmingham) da Ivan Alejo (Getafe) da 'Choco' Lozano (Girona) da Malbasic (Tenerife) da Nano Mesa (Eibar) da Ledesma (Rosario Central da, Kike Carrasco (Extremadura) da kuma Gaspar Panadero (Al-Wahda).

Wanda ya koma bayan wasannin aro: Cristian Martinez (Recreativo)

Celta Vigo

Wadanda suka koma kungiyar: Renato Tapia (Feyenoord) da Miguel Baeza (Real Madrid) da kuma Jeison Murillo (Sampdoria).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: David Costas (Almeria), Emre Mor (Olympiacos)

Levante

Wadanda suka koma kungiyar: Jorge de Frutos (Real Madrid) da Malsa (Mirandes) da Son (Ponferradina) da Dani Gomez (Real Madrid).

Eibar

Wadanda suka koma kungiyar: Damian Kadzior (Dinamo Zagreb) da Recio (Leganes) da Kevin Rodrigues (Real Sociedad) da Yoshinori Muto (Newcastle) da Alex Pozo (Sevilla) da kuma Bryan Gil (Sevilla)

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: Olabe (Extremadura), Jose Antonio Martinez (Granada)

Elche

Wadanda suka koma kungiyar: Koci Jorge Almiron da Diego Rodriguez (Defensa y Justicia) da Rigoni (Zenit) da Marcone (Boca Juniors) da Guido Carrillo (Leganes) da Lucumi (Tigres) da Sanchez Mino (Independiente) da Tete Morente (Malaga) da Raul Guti (Zaragoza) da Lucas Boye (Torino) da Cifuentes (Malaga) da Luismi Sanchez (Valladolid) da Youssouf Kone (Lyon) da kuma Antonio Barragan (Betis).

Granada

Wadanda suka koma kungiyar: Nehuen Perez (Atletico) da Luis Milla (Tenerife) da Jorge Molina (Getafe) da Alberto Soro (Real Madrid) da Kenedy (Chelsea) da Vallejo (Real Madrid) da Yangel Herrera (Manchester City) da kuma Luis Suarez (Watford).

Alaves

Wadanda ta dauka: Koci Pablo Machin da Florian Lejeune (Newcastle) da Deyverson (Palmeiras) da Rodrigo Battaglia (Sporting) da Tomas Tavares (Benfica) da kuma Jota Peleteiro (Aston Villa).

Wadanda suka koma bayan wasannin aro: John Guidetti (Hannover 96) da Burgui (Zaragoza) da kuma Antonio Sivera (Almeria)

Za a ci gaba da gasar La Liga ranar Lahadi 18 ga Oktoba

  • Deportivo Alavesda Elche
  • Athletic Bilbao da Levante
  • Real Betis da Real Sociedad
  • Celta Vigo da Atletico Madrid
  • Real Madrid da Cadiz
  • Villarreal da Valencia
  • Getafe da Barcelona
  • Eibar da Osasuna
  • Granada da Sevilla
  • Huesca da Real Valladolid

Yadda teburin La Liga yake kawo yanzu

  • Real Madrid
  • Real Betis
  • Real Sociedad
  • Villarreal CF
  • FC Barcelona
  • Sevilla FC
  • Getafe CF
  • Valencia
  • Cadiz
  • Granada
  • Osasuna
  • Atletico de Madrid
  • Celta de Vigo
  • SD Eibar
  • Huesca
  • Elche
  • Deportivo Alaves
  • Levante
  • Athletic de Bilbao
  • Real Valladolid

Wadanda ke kan gaba a cin klwallaye

  • Maximiliano GomezValencia 3
  • Ansu FatiFC Barcelona3
  • Gerard MorenoVillarreal 3
  • Paco AlcacerVillarreal 3
  • Jose Luis MoralesLevante 3
  • Iago AspasCelta de Vigo3
  • Cristian TelloReal Betis2
  • Unai LopezAthletic Bilbao2
  • Angel Getafe 2
  • William CarvalhoReal Betis2
  • Vinicius JuniorReal Madrid 2
  • Roberto LopezReal Sociedad2
  • Manu VallejoValencia 2
  • Luuk de JongSevilla 2
  • Kike GarciaSD Eibar 2
  • Cristian PortuguesReal Sociedad2