Kannywood: ‘Yan fim na jimamin mutuwar Fadila Muhammad

..

Asalin hoton, Falalu Dorayi

Lokacin karatu: Minti 2

Taurari da sauran masu ruwa da tsaki na fina-finan Kannywood suna jimamin rasuwar jaruma Fadila Muhammad wadda Allah ya yi wa rasuwa ranar Asabar.

Fadila, wadda aka fi sani da Lollipop, ta rasu ne a birnin Kaduna da ke arewacin Najeriya bayan ta yi jinya, ko da yake ba a bayyana ciwon da ta yi fama da shi ba.

Tauraruwar, wadda ta fito a fina-finai da dama, ta yi suna ne a fim din Hubbi inda ta taka rawa a matsayin budurwar Ali Nuhu da Adam A. Zango, waɗanda yaya da ƙane ne a fim ɗin.

Da yake mika ta'aziyyarsa kan mutuwar tata a shafinsa na Instagram, Ali Nuhu, ya yi addu'ar Allah ya gafarta mata.

"Allah Ya jikanki 'yata, ya sa mutuwa hutu ce," in ji tauraron.

Kauce wa Instagram, 1
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 1

Shi kuwa Adam A. Zango ya wallafa wani gutsiren bidiyon waka da suka yi tare da marigayiyar sannan ya yi addu'a "Allah ya gafarta miki."

Kauce wa Instagram, 2
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 2

Tauraro kuma furodusa Falalu Dorayi ya nema wa Fadila gafarar Allah, yana mai cewa "Allah yai miki rahama Fadhila (Ummie)".

Ya kuma shaida wa BBC cewa Fadila mutuniyar kirki ce a lokacin da take tashe.

"Yaronmu mai suna Auwalu Dan Ja shi ya kawo ta wurinmu muka soma saka ta a fim. Ni da Adamu( Adam Zango) mun sa ta a fina-finai kuma zan iya tunawa ta fi taka rawa a Basaja, Hubbi, da kuma Aliya.

Fadila tana da kyawawan dabi'u, domin ba kuɗi take kallo ba idan za a sanya ta a fim. Sa'annan ba ta yin latti wajen zuwa wurin daukar fim".

Kauce wa Instagram, 3
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 3

A nata bangaren, Maryam Booth, ta ce: Innalillahi wa Inna ilaihi raji'un. Allah ya jikanki Fadila".

Kauce wa Instagram, 4
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 4

Ita ma tauraruwa Maryam Yahaya ta bi sahun masu jimamin rasuwar Fadila sannan ta yi addu'ar "Allah ya yafe miki kura-kuranki".

Kauce wa Instagram, 5
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 5

Shi ma Hassan Giggs addu'a ya yi mata sannan ya ce: "Shikenan fa rayuwar".

Kauce wa Instagram, 6
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 6

Shi ma Zaharaddeen Sani ya yi wa Fadila addu'ar rahamar Allaha yana mai cewa "Allah Ya yi miki rahama"

Kauce wa Instagram, 7
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram, 7