Hotunan yadda aka koma makarantu a Najeriya
Bayan wata kusan huɗu da rufe makarantu sakamakon annobar korona, an sake buɗe su a wasu sassa na Najeriya ciki har da Abuja babban birnin ƙasar.
Waɗannan hotunan ɗliban makarantar sakandare ne na Government Day Secondary School Dutsen Alhaji.
Sai dai ya zuwa yanzu 'yan ajin ƙarshe ne kawai za su ci gaba da karatun.





Asalin hoton, BBC








