Tuna baya: Hotunan Muhammadu Sunusi na II lokacin da yake Sarki

Fadar Sarki

Asalin hoton, Majeeda Studio

Bayanan hoto, Ana yi wa Muhammadu Sunusi II, sarkin Kano na 14 kallon mutum mai son ado da kawa.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Bayanan hoto, Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II tare da Shugaban Ghana Nana Akufo Addo, mutum ne da ya yi suna a duniya.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Bayanan hoto, Muhammadu Sunusi II tare da Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar. Muhammadu Sanusi na da tarin ilimi na zamani da na addini.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Balancy

Bayanan hoto, Ya gaji sarautar ne daga kakansa Muhammadu Sanusi na I, wanda shi ma cire shi aka yi daga sarautar.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Bayanan hoto, Muhammadu Sunusi II tare da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari. Ana masa kallon mutum mai yawan jawo ce-ce ku-ce.
Fadar Kano

Asalin hoton, Muhd Kano Emirate

Bayanan hoto, Ya shafe kusan shekara shida a kan sarautar Kano.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Bayanan hoto, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II tare da Mr Nitin Anand na Jami'i a Jami'ar Skyline.
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Knao

Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Bayanan hoto, Sarkin Kano da fitaccen malamin addinin Musulunci Mufti Isma'il Menk
Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano

Fadar Sarki

Asalin hoton, Instagram/Masarautar Kano