Hikayata 2019: Saurari labarin 'Zahra'

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin "Zahra" na Aisha Musa Keffi Anguwan Fadama, Keffi, Jihar Nasarawa, Najeriya, wanda Halima Umar Sale ta karanta.

Ga wasu daga cikin labaran da muka karanta a baya: