Hikayata 2019: Saurari labarin 'Da Guminmu'

Latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron labarin

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin 'Da Guminmu'.

Maryam Nuhu Turau, Rafin Dadi ce ta rubuta kuma Badriyya Tijjani Kalarawi ta karanta.