Wadanne tambayoyi kuke da su kan matsalar rashin haihuwa?

Ku aiko da tambayoyinku kan wannan batu, BBC kuma za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkaiyar makala kan matsalar.