Hotunan yadda wasu jami'an zabe suka yi kwanan zaune

ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wata ma'aikaciyar hukumar zabe (INEC) ke zaune tare da kayan zabe da za a kai su wata rumfar zabe a ofishinsu da ke birnin Port Harcourt da ke kudancin Najeriya. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun.

Wata ma'aikaciyar hukumar zabe (INEC) ke zaune tare da kayan zabe da za a kai su wata rumfar zabe a ofishinsu da ke birnin Port Harcourt da ke kudancin Najeriya. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun.

ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu ma'aikatan hukumar zabe ta Najeriya INEC na barci a kan tabarma a ofishin hukumar da ke birnin Port Harcourt a kudancin Najeriya ranar 16 ga Fabrairu, 2019. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun - Manyan jam'iyun siyasa na kasar biyu sun soki matakin da kakkausar murya, kuma sun soki juna da hannu a sokewar.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, A nan ma wata ma'aikaciyar hukumar zabe (INEC) ce ke zaune tare da kayan zabe da za a kai su wata rumfar zabe a ofishinsu - Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wata ma'aikaciyar hukumar zabe ta Najeriya INEC ke barci da tabarma a ofishin hukumar da ke birnin Port Harcourt a kudancin Najeriya ranar 16 ga Fabrairu, 2019. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun - Manyan jam'iyun siyasa na kasar biyu sun soki matakin da kakkausar murya, kuma sun soki juna da hannu a sokewar.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu ma'aikatan hukumar zabe ta Najeriya INEC na barci a kasa kusa da kayan zabe a ofishin hukumar da ke birnin Port Harcourt a kudancin Najeriya ranar 16 ga Fabrairu, 2019. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun - Manyan jam'iyun siyasa na kasar biyu sun soki matakin da kakkausar murya, kuma sun soki juna da hannu a sokewar.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Kayan zabe a tara su a kasan ofishin hukumar zabe ta Najeriya wato INEC da ke birnin Port Harcourt a kudancin Najeriya ranar 16 ga Fabrairu, 2019. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar. An dai shirya cewa 'yan Najeriya za su kada kuri'unsu ranar 16 ga Fabrairun.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, .... Har makarantu ma sun bayar da hutu tun ranar Alhamis.....
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Ma'aikatan zabe na duba sunayensu a wata rajista da aka lika a bangon ofishin hukumar domin sanin wajen da aka tura su aiki a Port Harcourt da ke kudancin Najeriya.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani ma'aikacin hukumar zabe INEC na duba kayan da za a kai wata tashar zabe a birnin Port Harcourt da ke kudancin Najeriya.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jami'an 'yan sanda sun halarci wani fareti kafin a tura su tashoshin zabe a jihar Rivers da ke kudancin Najeriya.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wata ma'aikaciyar hukumar zabe (INEC) na amfani da wayar ta ta hnnu a yayin da ta ke zaune tare da kayan zabe da za a kai su wata rumfar zabe a ofishinsu da ke birnin Port Harcourt da ke kudancin Najeriya. Lamarin ya auku ne ranar 15 ga Fabrairu 2019, ana kwana daya kafin zabukan shugaban kasa da ma 'yan majalisar kasar.
ZABEN NAJERIYA 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mata ke zaune a farfajiyar ofishin zabe a garin Gombi na jihar Adamawa a Arewa maso gabashin Najeriya ana sa'o'i kadan kafin a fara jefa kuri'a a zaben shugaban kasa da na 'yan majalisa.