Me ku ke son sani kan tarihin masarautar Kano?

BBC na shirin amsa tambayoyinku game da masarautar Kano a cikin wani rahoto na musamman.