Wanne bincike kuke so BBC ta yi muku kan yawan yajin aikin ASUU?

Malaman jami'o'in Najeriya sun shiga yajin aikin sai baba ta gani. Wannan ba shi ne karo na farko da jami'o'i ke tafiya yajin aiki ba a kasar.

Me kuke son sani game da abin da ke yawan jawo yajin aikin Malaman Jami'o'i a kasar?

Mun daina karbar tambayoyi ta wannan shafin. Mun gode.