Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Nigeria: 'Yadda manyan barayi ke shirya fashi daga kurkuku'
A Najeriya ana zargin cewar idan aka kama masu laifi, mahukunta na sake su bayan sun bayar da na goro.
Wannan na cikin tambayoyin da Ahmed Abba Abdullahi ya yi wa fitaccen gagarabadan dan sandannan, ACP Abba Kyari.
Kuma dan sandan ya yi bayanin yadda wadanda ake zargin suke fita daga gidan wakafi da takardun boge tare da yadda barayi suke shirya fashi daga kurkuku.
Ga kuma yadda hirarsu ta kasance: