Yadda za ku tantance sahihan labarai da na ƙarya a shafukan intanet
Yayin da al’ummar Najeriya ke fita rumfunan zaɓe a yau domin gudanar da babban zaɓen ƙasar, a wannan bidiyon, BBC Hausa ta nuna muku hanyoyin da za ku iya tantance sahihan labarai da na labaran ƙarya.
Ga dai Fauziyya Kabir Tukur da ƙarin bayani cikin bidiyon.








