Mayaƙan ƙasashen waje da ke taya Ukraine yaƙar Rasha

Bayanan bidiyo, Mayakan kasashen waje da ke taya Ukraine yakar Rasha

Danna hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ukraine ta shafe shekara 100 tana cikin yanayin yaƙi.

Tun daga lokacin, sojoji fiye da 20,000 na ƙasashen waje daga ƙasashe fiye da 50 suka tafi Ukraine don taya ta yaƙi da Rasha.

Su waye su, kuma me ya sa suke sa rayuwarsu a haɗari?

Wakilin BBC Olga Malchevska ya samu damar shiga ɗaya daga cikin sansanonin sirri da ake bai wa waɗannan mayaƙa horo.