Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Yi hasashen wanda zai ci gasar kofin duniya ta 2018 ta manhajar BBC
Shin za ka iya hasashe da zai yi daidai game da wanda zai ci kofin duniya a Rasha a 2018? Wadanne tawagogi ne za su wuce matakin rukuni-rukuni? Yi hasashe sannan ka raba a manjar wasa ta BBC.