Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Sakamakon zaben gwamnan Jihar Osun kai-tsaye
Wannan shafin yana kawo bayanai kai-tsaye game da sakamakon zaben Jihar Osun da ke kudu maso yammacin Najeriya a yayin da hukumar zaɓe ta INEC take fitar da alkaluman zaɓen.