Wasu hotunan Shugaba Buhari a Saudiyya

Buhari a Madina

Asalin hoton, Bashir Ahmad

Bayanan hoto, Buhari yana ziyara a wajen Kabarin Manzon Allah a Madina.
Buhari a Madina

Asalin hoton, Bashir Ahmad

Bayanan hoto, Nan kuma isar shugaban birnin Makkah kenan daga Riyadh inda zai yi Umara. A tare da shi daga hannun hagu ana iya ganin ministan sadarwa Sheikh Isa Ali Pantami.
Buhari a Madina

Asalin hoton, Bashir Ahmad

Bayanan hoto, SHugaba Buhari a masarautar Saudiyya.
Buhari a Madina

Asalin hoton, Bashir Ahmad

Bayanan hoto, Shugaba Buhari na shiga Masallacin Ka'aba don yin umara.
Buhari a Madina

Asalin hoton, Bashir Ahmad

Bayanan hoto, A nan kuma yana addu'a ne a gaban Raudatul Janna a Masallacin Madina.
Buhari a Madina

Asalin hoton, FAYEZ NURELDINE

Bayanan hoto, Nan kuwa Shugaba Buharin ne wajen taron