Attajirin Najeriya Femi Otedola ya burge ƴaƴansa da motocin Ferrari Portofino

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

Lokacin karatu: Minti 3

Labarin siyo motocin alfarma da attajirin nan na Najeriya Otedola ya saya wa ƴaƴansa ya haifar da ce-ce-ku-ce da jan hankalin yan kasar.

Femi Otedola da ya shahara a kasuwancin man fetur ya burge 'ya'yansa mata uku inda ya saya musu motocin kece raini ƙirar Ferrari Portofino.

Florence Ifeoluwa Otedola wadda aka fi sani da DJ Cuppy ta wallafa hotunan motocin da mahaifin nasu ya saya musu a shafukanta na sada zumunta a ranar Laraba.

Ta ce ya sayi motocin uku ne ga ƴaƴansa uku - Tolani da Temi da Ifeoluwa Otedola.

Bayanai daga Wikipedia sun nuna cewa Femi Otedola ya mallaki fiye da dalar Amurka 1.85 bn.

"Mahaifinmu ya kai mu cefanen motoci inda ya saya wa kowaccenmu mota ɗaya!", a cewar Temi Otedola a sakon da ta wallafa a Twitter.

Kauce wa X, 1
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 1

Bayanai kan motocin

Ƙiyasi ya nuna cewa ana sayar da Ferrari Portofino a kan $218,750 (N84,323,750.00).

Motar ba ta da yawa sosai kuma ƙirar V8 ce don haka tana da bala'in gudu kuma akwai dadin tsere.

Kuma wani abin mamaki shi ne duk da yanayin salasarta ba ta da shan mai sosai.

A 1947, Enzo Ferrari ya soma kera motocin ferrari a birnin Maranello na Italiya.

Kuma sai wayanda suka isa ko hamshakai kawai ke iya sayen wannan mota.

Yadda motocin suka ja hankalin ƴan Twitter

Kauce wa X, 2
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 2

Laycon Brother ya ce, wannan asarar kudin al'umma ne! ba ma sanin darajar motar suka yi ba. Kamata ya yi a ce Otedola ya bai wa talakawa kudi, maimakon facaka irin wannan? Ina fatan EFCC za ta bincike shi akan hakan. Laycon da Nengi

Kauce wa X, 3
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 3

Adionne ta ce, Ina ruwan EFCC da wannan? Mutum ya siya wa ƴaƴansa mota sannan kana kiran EFCC su bincike shi?....dagaske!!!!SMH. Kai wasu mutane

Kauce wa X, 4
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 4

YorubaBoy ya ce, mutum ya siya wa ƴaƴansa 3 Ferrari. Uba kamar Otedola nake so na zama. Cuppy a shirye nake na amsa sunanki na karshe. Sadakin angonci na da araha.

Kauce wa X, 5
Ya kamata a bar bayanan X?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da X suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta X da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a X, 5

Kalli yadda 'ya'yan Otedola suka tsaya kusa da motocin Ferrari din da ya saya musu

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

Bayanan hoto, Ana sayar da Ferrari Portofino a kan sama da naira miliyan tamanin da hudu
DJ Cuppy father Femi Otedola gift Ferrari Portofino to im daughters

Asalin hoton, DJ Cuppy

Bayanan hoto, 'Ya'yan Otedola: Tolani, Temi da kuma Ifeoluwa kowaccensu ta samu mota daya kirar Ferrari Portofino
Kauce wa Instagram
Ya kamata a bar bayanan Instagram?

Wannan labari ne na dauke da bayanai da Instagram suka bayar. Muna neman amincewarku kafin mu dora muka, saboda nuna iya dauke da wasu bayanai da aka iya adanawa. Watakila kana za ka so ka karanta Instagram da tsarin bayanan da za a adana da da tsarin sirri kafin ka amince. Idan kana son ganin wannan bayani ka zabi ‘amince sannan ka ci gaba’.

Gargadi: Ana iya samun talla wanda ba na BBC ba ne

Karshen labarin da aka sa a Instagram