Waɗanne tambayoyi kuke da su kan Hausawan ƙasar Sudan?

A kokarin BBC na duba tarihin al'adu da al'ummomin kasar Hausa, mun bai wa masu karatu damar aiko da tambayoyi kan abubuwa daban-daban da suka shafi tarihi da al'ada a baya.

A wannan karon muna so mu baku dama ce don aiko da tambayoyinku kan abin da kuke so ku sani dangane da Hausawan ƙasar Sudan. BBC kuma za ta gudanar da bincike tare da kawo muku cikakkiyar makala.

Ku sanya sunanku a kasa idan kuna son a wallafa tambayarku a cikin makalar.