Hotunan rayuwa a Italiya bayan hana shiga da fita
Hotunan ranar farko bayan an hana zirga-zirga a Italiya, inda sama da 'yan kasar miliyan 60 aka sa su zaman gida domin kare kai daga yaduwar cutar coronavirus.

Asalin hoton, Reuters
Daya daga cikin matakan gaggawa da aka dauka kan coronavirus sun hada da hana tafiye-tafiye da kuma haramta yin taruka a kasar baki daya.

Asalin hoton, EPA
A ranar Litinin, Firai Minista Giuseppe Conte ya bayar da umarni ga jama'ar kasar da su zauna a gida kuma su nemi izini a duk lokacin da za su yi wata tafiya mai muhimmanci.
Ya bayyana cewa an dauki matakan ne domin kare wadanda ba su ji ba su gani ba. ''Babu lokacin da za a jira,'' kamar yadda ya bayyana a wani sako da ya aika ta kafar talabijin.

Asalin hoton, AFP


Asalin hoton, Reuters
Yawan mutanen da suka mutu sakamakon coronavirus sun kai 366 zuwa 463 a ranar Litinin, inda aka samu wasu 9,172 da suka kamu da cutar.
Kasar ita ce kasa ta biyu da coronavirus ta yi wa illa bayan China.
An samu bullar cutar a duka yankuna 20 na kasar Italiya.

Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, Reuters


Asalin hoton, EPA


Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Getty Images


Asalin hoton, Getty Images
.











