Hikayata: "Mene ne Laifina?"

Latsa alamar lasifikar da ke sama domin sauraron wannan labarin

A ci gaba da karatun labaran da suka cancanci yabo na Hikayata 2019, wannan makon mun karanta labarin "Mene ne Laifina?" na Khadija Aliyu Muhammad, wanda Aisha Shariff Baffa ta karanta.

Labari ne na wata budurwa Binta, wadda ta shiga tasku bayan da aka kashe marikiyarta, kuma aka ja mata kunne da kada ta kuskura ta fadi abin da ya faru.

Ga wasu daga cikin labaran da muka karanta a baya: