Me kuke son sani a kan Masallacin Annabi Muhammad?

masallacin Annabi

Asalin hoton, Getty Images

Ku aiko da tambayoyinku kan duk abun da ku ke son sani dangane da Masallacin Annabi Muhammad SAW.

BBC za ta aiwatar da bincike daga wajen masana, tare da kawo muku cikakkiyar makala kan hakan.