Hotunan barnar da ambaliyar ruwa ta yi a Nijar

Wasu mata kenan suke ketawa cikin ambaliyar ruwa a unguwar Kirkissoye da ke Niamey. An dauki hoton ne a ranar 3 Satumbar 2019

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wasu mata kenan suke ketawa cikin ambaliyar ruwa a unguwar Kirkissoye da ke Niamey. An dauki hoton ne a ranar 3 Satumbar 2019
Yara na dibar kasa a amalanke domin yin dabaru na dakatar da ambaliyar.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Yara na dibar kasa a amalanke domin yin dabaru na dakatar da ambaliyar.
Jami'an kashe gobara na taimakawa domin rajistar wadanda ambaliyar ruwan ta shafa a wani gar da ke kusa da Yamai, babban birnin Nijar.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Jami'an kashe gobara na taimakawa domin rajistar wadanda ambaliyar ruwan ta shafa a wani gari da ke kusa da Yamai, babban birnin Nijar.
Wani mazaunin Kirkissoye a Yamai kenan yana tsaye yana kallon yadda ambaliyar ta lalata gidansu.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani mazaunin Kirkissoye a Yamai kenan yana tsaye yana kallon yadda ambaliyar ta lalata gidansu.
Wani yaro yana tafiya cikin ruwa a wani layi da ke Kirkissoye a Yamai.

Asalin hoton, Getty Images

Bayanan hoto, Wani yaro yana tafiya cikin ruwa a wani layi da ke Kirkissoye a Yamai.