Kun san kalmomin da aka fi amfani da su lokacin zabe? #BBCNigeria2019

A yayin da ya rage saura kwana 25 manyan zabukan Najeriya na 2019, mun zabo wasu kalmomi da aka fi amfani da su a wadannan lokuta, sai ku latsa kasa don ganin fassararsu da Hausa.