Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Zaben Najeriya 2019: INEC ta fitar da sunayen 'yan takara a zaben 2019
Hukumar zaben Najeriya ta fitar da jerin karshe na sunayen mutanen da za su fafata a zaben 2019 a kujeru daban-daban.
Jadawalin 'yan takarar ya nuna cewa mutum 72 ne za su fafata a zaben shugaban kasar.
Kazalika, jadawalin wanda sakatariyar hukumar zaben Rose Oriaran-Anthony ta sanya wa hannu, ya nuna cewa babu sunayen mutanen da za su yi wa jam'iyyar APC mai mulkin kasar takarar gwamna a jihohin Zamfara da Ribas.
Da ma dai INEC ta ce ba a mika mata sunayen mutanen da za su yi takarar gwamna a jihar Zamfara ba har lokacin wa'adin da ya kamata a mika mata ya wuce.
Sai dai jam'iyyar APC ta ce ta ruga kotu domin a ba ta izinin mika 'yan takararta na gwamna.
Ga sunayen wasu masu yin takarar shugabancin kasar da mataimakansu:
Shugaba: OSITELU ISAAC BABATUNDE A
Mataimaki: LAWAL NAFIU MUHAMMAD A
Shugaba: ABDULRASHID HASSAN BABA AA
Mataimaki: UCHENDU UJU PEACE OZOKA AA
Shugaba: OMOYELE SOWORE AAC
Mataimaki: RUFAI RABIU AHMED AAC
Shugaba: CHIKE UKAEGBU AAP
Mataimakiya: SAFIYA IBRAHIM OGOH AAP
Shugaba: SHIPI MOSES GODIA ABP
Mataimakiya: OKWUANYASI ABIOLA KIKA SHALIAT ABP
Shugaba: NWOKEAFOR IKECHUKWU NDUBUISI ACD
Mataimaki: ALI ABDULLAHI ACD
Shugaba: EZEKWESILI OBIAGELI KATRYN ACPN
Mataimakiya: GALADIMA GANIYU OSENI ACPN
Shugaba: MAILAFIA OBADIAH ADC
Mataimaki: NASIRU TANIMOWO NURAIN BOLANLE ADC
Shugaba: YABAGI SANI YUSUF ADP
Mataimaki: OLATERU OLAGBEGI MARTIN KUNLE ADP
Shugaba: NWACHUKWU CHUKS NWABUIKWU AGA
Mataimaki: TIJJANI AISHA ALI AGA
Shugaba: CHIEF UMENWA GODWIN AGAP
Mataiaki: IBRAHIM SAHEED OLAIKA AGAP
Shugaba: OBAJE YUSUFU AMEH ANDP
Mataimaki: SULE OLALEKAN GANIYU ANDP
Shugaba: DUROTOYE ADETOKUNBO OLUFELA ANN
Mataimakiya: ABDULLAHI KHADIJAH IYAH ANN
Shugaba: SHITTU MOSHOOD ASIWAJU ANP
Mataimakiya: OKERE EVELYN ANP
Shugaba: FASUA TOPE KOLADE ANRP
Mataimaki: YAKUBU AMINU ZAKARI ANRP
Shugaba: IBRAHIM ALIYU HASSAN APA
Mataimaki: ADELEKE ADESOJI MASILO ADEREMI APA
Shugaba: BUHARI MUHAMMADU APC
Mataimaki: OSINBAJO OLUYEMI OLULEKE APC
Shugaba: SHITU MOHAMMED KABIR APDA
Mataimaki: OLAYEMI MEMUNAT MAHMUD APDA
Shugaba: GBOR JOHN WILSON TERWASE APGA
Mataimaki: GERALD CHUKWUEKE NDUDI APGA
Shugaba: YUSUF MAMMAN DANTALLE APM
Mataimaki: PRINCE DURU NWABUEZE APM
Shugaba: OBINNA UCHECHUKWU IKEAGWUONU APP
Mataimaki: OMOTOSHO EMMANUEL APP
Shugaba: DARA JOHN ASD
Mataimaki: ABUBAKAR SALISU ASD
Shugaba: ANGELA JOHNSON AUN
Mataimaki: ZAYYANU ABUBAKAR AUN
Shugaba:DAVID ESOSA IZE-IYAMU BNPP
Mataimakiya: KOFAR MATA MARYAM UMAR BNPP
Shugaba: OJINIKA GEFF CHIZEE C4C
Mataimaki: YAKUBU USMAN UBA C4C
Shugaba: ABAH LEWIS ELAIGWU CAP
Mataimaki: OMOHIMUA MICHAEL OKOJIE CAP
Shugaba: ETIM EMMANUEL ISHIE CNP
Mataimaki: ADEOLA ZAINAB HAZZAN CNP
Shugaba: UKONGA FRANK DA
Mataimaki: MUSA SAIDU SHUAIBU DA
Shugaba: AWOSOLA WILLIAMS OLUSOLA DPC
Mataimaki: SEIYEFA FETEPIGI DPC
Shugaba: PRESIDENT OSAKWE FELIX JOHNSON DPP
Mataimaki: MOHAMMED ALH ALI DPP
Shugaba: REV. (DR) ONWUBUYA FJP
Mataimaki: AHMAD MUHAMMAD NOURAYNI FJP
Shugaba: OKOTIE CHRISTOPHER OGHENEBRORIE FRESH
Mataimaki: BINUTU ADEFELA AKINOLA FRESH
Shugaba: AKHIMIEN DAVIDSON ISIBOR GDPN
Mataimaki: HAMMAN IBRAHIM MODIBBO GDPN
Shugaba: EKE SAMUEL CHUKWUMA GPN
Mataimakiya: MUSA HADIZA ARUWA GPN
Shugaba: ALBERT OWURU AMBROSE HDP
Mataimaki: YAHAYA SHABA HARUNA HDP
Shugaba: MADU NNAMDI EDOZIE ID N
Mataimaki: ADAMU ABUBAKAR ID
Shugaba: CHUKWU-EGUZOLUGO SUNDAY CHIKENDU JMPP
Mataimaki: SALIHU IMAN ALIYU JMPP
Shugaba: FAGBENRO-BYRON SAMUEL ADESINA KP
Mataimaki: ADO UMMAR ABBAS KP
Shugaba: KRIZ DAVID LM
Mataimaki: AZAEL VASHI CHECHERA LM
Shugaba: MUHAMMED USMAN ZAKI LP
Mataimaki: KPAN TOM EZEKIEL LP
Shugaba: ADESANYA-DAVIES MERCY OLUFUNMILAYO MAJA
Mataimaki: IBENEME ANTHONY IFESINACHI MAJA
Shugaba: BASHAYI ISA DANSARKI MMN
Mataimaki: ADEPOJU OLUWATOYIN GRACE MMN
Shugaba: SANTURAKI HAMISU MPN
Mataimaki: UFONDU CHINWE FLORENCE MPN
Shugaba: RABIA YASAI HASSAN CENGIZ NAC
Mataimaki: UHUEGBU CHINEME JUSTICE NAC
Shugaba:ADEMOLA BABATUNDE ABIDEMI NCMP
Mataimaki: TATAJI AISHA ASABE NCMP
Shugaba: SALISU YUNUSA TANKO NCP
Mataimaki: JAMES FUNMI NCP
Shugaba: EDOSOMWAN JOHNSON NDCP
Mataimaki: NASIRU MOHAMMED NDCP
Shugaba: AKPUA ROBINSON NDLP
Mataimaki: AHAMADU UMARU NDLP
Shugaba: COM. ISHAKA PAUL OFEMILE NEPP
Mataimaki: VINCENT AKINFELAMI AKINBANAI NEPP
Shugaba: DR ASUKWO MENDIE ARCHIBONG NFD
Mataimakiya: MRS ITE DONALD-EKPO NFD
Shugaba: ATUEJIDE EUNICE UCHE JULIAN NIP
Mataimaki: BELLO MUHAMMAD JIBRIL NIP
Shugaba: IKE KEKE NNPP
Mataimaki: JOHNSON OMEDE NNPP
Shugaba: MAINA MAIMUNA KYARI NPC
Mataimaki: OLUWOLE YETUNDE FOLAKE NPC
Shugaba: IBRAHIM USMAN ALHAJI NRM
Mataimaki:NWAFOR-ORIZU ONWA NRM
Shugaba: MOSES AYIBIOWU NUP
Mataimaki: IDOKO MICHAEL EMAIKU NUP
Shugaba: FELIX NICOLAS PCP
Mataimaki: ADO BABA PCP
Shugaba: ABUBAKAR ATIKU PDP
Mataimaki: OBI PETER PDP
Shugaba: AMEH PETER OJONUGWA PPA
Mataimaki EDUN KEHINDE PPA
Shugaba: VICTOR OKHAI PPC
Mataimaki: IYAN TAMA HAMISU LAMIDO PPC
Shugaba: MAJOR HAMZA AL MUSTAFA PPN
Mataimaki: OPARA ROBERTPPN
Shugaba: GBENGA OLAWEPO-HASHIM PT
Mataimaki: AGWUNCHA NWANKWO ARTHUR PT
Shugaba: ISRAEL NONYEREM DAVIDSON, RAP
Mataimaki: HASSAN DAWUD JIDDA RAP
Shugaba: OSUALA CHUKWUDI JOHN KENNEDY RBNP
Mataimaki: MUHAMMAD ALHAJI FALALI RBNP