Hotunan 'yan Kannywood wannan makon

Jaruman fina-finan Hausa Sani Musa Danja da Yakubu Mohammed lokacin da suka kai wa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ziyara a gidansa da ke Kano ranar Litinin.

Asalin hoton, Instagram/Sani Danja

Bayanan hoto, Jaruman fina-finan Hausa Sani Musa Danja da Yakubu Mohammed lokacin da suka kai wa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ziyara a gidansa da ke Kano ranar Litinin. Dukkansu 'yan jam'iyyar PDP ne
Ali Nuhu ya tsuguna yana nuna "bege' ga Maryam Booth a cikin fim da KAR KI MANTA DA NI wanda kamfanin FKD Production ke dauka

Asalin hoton, Instagram/@Realalinuhu

Bayanan hoto, Ali Nuhu ya tsuguna yana nuna 'bege' ga Maryam Booth a cikin fim da KAR KI MANTA DA NI wanda kamfanin FKD Production ke dauka
A wannan makon ne fim din barkwanci na Adam A. Zango mai suna DAN KUKA A BIRNI ya fito kasuwa

Asalin hoton, Instagram/adam_a_zango

Bayanan hoto, A wannan makon ne fim din barkwanci na Adam A. Zango mai suna DAN KUKA A BIRNI ya fito kasuwa...
"MEERAH"

Asalin hoton, Instagram/AbuSarki

Bayanan hoto, ..shi ma fim din "MEERAH" na Abu Sarki ya fito kasuwa. #Meerah labari ne mai dauke da Sakon tausayi da jinkai da nishadi, in ji daraktan fim din.
Aisha Tsamiya ta sha gayu

Asalin hoton, Instagram/@aiishatsamiya

Bayanan hoto, Aisha Tsamiya ta sha gayu
Rahama Sadau ta fito a fim din "Meet the Queen In The North" wanda za a fitar a watan Disamba #upnorththefilm

Asalin hoton, Instagram/@editieffiong

Bayanan hoto, Rahama Sadau ta fito a fim din "Meet the Queen In The North" wanda za a fitar a watan Disamba #upnorththefilm
Jarumai Sulaiman Bosho, Hafiz Bello, Fati Mohammed da sauransu na tallata dan takarar PDP a zaben shugaban Najeriya na 2019, Alhaji Atiku Abubakar.

Asalin hoton, Instagram/@majidadin_bafarawa

Bayanan hoto, Jarumai Sulaiman Bosho, Hafiz Bello, Fati Mohammed da sauransu na tallata dan takarar PDP a zaben shugaban Najeriya na 2019, Alhaji Atiku Abubakar.
Maryam Yahya da da Amal Umar wurin daukar fim din "Gidan Kashe Ahu"

Asalin hoton, AFP

Bayanan hoto, Maryam Yahya da da Amal Umar wurin daukar fim din "Gidan Kashe Ahu"
Saratu Daso da Shamsu Duniya

Asalin hoton, Instagram/@saratudaso

Bayanan hoto, Saratu Daso da Shamsu Duniya wurin daukar fin din KARKI MANTA DANI ranar Asabar
Ranar Asabar matar jarumi Saddiq Sani Saddiq ke bikin tunawa da ranar haihuwarta...jarumin ya ce a baya yana cikin duhun rayuwa amma samunta ya sa ya shiga haske

Asalin hoton, Instagram/@saddiqsanisaddiq

Bayanan hoto, Ranar Asabar matar jarumi Saddiq Sani Saddiq ke bikin tunawa da ranar haihuwarta...jarumin ya ce a baya yana cikin duhun rayuwa amma samunta ya sa ya shiga haske