Ku San Malamanku tare da Malama Falmata Umar Abdulkadir

Ku San Malamanku tare da Malama Falmata Umar Abdulkadir

A wannan mako cikin shirin Ku San Malamanku, mun kawo muku tattaunawa da Malama Falmata Umar Abdulkadir wadda ke zaune a garin Maiduguri na jihar Borno da ke Najeriya.