Gidan da mutum 72 na dangi guda ke zaune cikinsa

Gidan da mutum 72 na dangi guda ke zaune cikinsa

Akwai wani gida a jihar Maharashtra ta Indiya da mutum 72 duk ƴan dangi ɗaya ke rayuwa a gidan.

Iyalan Doijode da suka haɗa da kakanni da iyaye da jikoki da tattaɓa-kunne duk suna zaune ne a gidan kuma suna harkokin kasuwanci a birnin Solapur.

Ga dai abin da iyalan gidan ke cewa kan irin zaman da suke yi.