Gidan da mutum 72 na dangi guda ke zaune cikinsa

Bayanan bidiyo, Gidan da mutum 72 na dangi guda ke zaune cikinsa
Gidan da mutum 72 na dangi guda ke zaune cikinsa

Akwai wani gida a jihar Maharashtra ta Indiya da mutum 72 duk ƴan dangi ɗaya ke rayuwa a gidan.

Iyalan Doijode da suka haɗa da kakanni da iyaye da jikoki da tattaɓa-kunne duk suna zaune ne a gidan kuma suna harkokin kasuwanci a birnin Solapur.

Ga dai abin da iyalan gidan ke cewa kan irin zaman da suke yi.