Ba zan janye daga takara ba - Buba
Ba zan janye daga takara ba - Buba
An wallafa
Mahmoud Sadis Buba (Abin Alʼajabi) wani ɗan takarar majalisar tarayya mai wakiltar Sabon Garin Zariya ne da ke jan hankali saboda yanayin halittarsa.
Abin Alʼajabi ya shaida wa BBC dalilin da ya sa ya fito wannan takara.



