Ko duniya ta kusa samo maganin cutar HIV?

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Ko duniya ta kusa samo maganin cutar HIV?

Kimanin mutum miliyan 39 ne ke rayuwa da cutar HIV a duniya - yayin da aka samu sabbin kamuwa da cutar miliyan 1.3 a 2022.

Amma daga shekarar 2009 zuwa yanzu an samu kimanin mutum biyar waɗanda aka kawar da cutar daga jikinsu bayan yi musu aikin dashen ƙwayoyin halitta, wanda ke da tsada da kuma hatsari.

Ko akwai yiwuwar samun hanya mai sauƙi ta magance cutar? Akwai bayani a cikin wannan bidiyo.