Abu biyar da za su inganta lafiyarku lokacin azumi

Bayanan bidiyo, Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyo
Abu biyar da za su inganta lafiyarku lokacin azumi

A lokacin azumin Ramadan, ya kamata ku riƙa bai wa lafiyarku kulawa ta musamman duba da yanayin rashin cin abinci da rana.

Ga wasu shawarwari biyar da likitoci suka ce za su inganta lafiyarku.