Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
Daga Bakin Mai Ita tare da Anti Aisha ta fim ɗin Izzar So
Daga Bakin Mai Ita tare da Anti Aisha ta fim ɗin Izzar So
A shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako muna gabatar muku tattaunawa da Hajiya Aisha Muhammad Adam wadda aka fi sani da Anti Aisha.
Ƴar asalin jihar Adamawar Najeriya ta shiga harkar fina-finai a Kannywood daga harkar waƙoƙi.