Daga Bakin Mai Ita tare da Anti Aisha ta fim ɗin Izzar So

Bayanan bidiyo, Taɓa hoton na sama domin kallon bidiyon
Daga Bakin Mai Ita tare da Anti Aisha ta fim ɗin Izzar So

A shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako muna gabatar muku tattaunawa da Hajiya Aisha Muhammad Adam wadda aka fi sani da Anti Aisha.

Ƴar asalin jihar Adamawar Najeriya ta shiga harkar fina-finai a Kannywood daga harkar waƙoƙi.

Women in Kannywood
Bayanan hoto, Anti Aisha kamar yadda aka fi saninta da suna a Kannywood ta yi fina-finai kamar Izzar So da Baya Da ƙura da Baƙin Ƙulli