...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajiya Asiya
...Daga Bakin Mai Ita tare da Hajiya Asiya
A cikin shirin Daga Bakin Mai Ita na wannan mako mun kawo muku tattaunawa da tauraruwar finafinan Hausa Hajiya Asiya wadda ta maye gurbin Adama a cikin shirin Dadin Kowa na tashar Arewa24.
Hajiya Asiya ta ce ta yi fama da ƴaƴanta kafin samun amincewar su ta fara harkar fim.



