Amurka da China ne kan gaba a jadawalin lambobin yabo na Gasar Olympics 2024

Lokacin karatu: Minti 1

Wace ƙasa ke kan gaba wajen lashe lambar zinare? Ƴan wasan motsa jiki daga ƙasashe 200 ne ke fafatawa domin lashe lambobin yabo 329 a wasannin motsa jiki 32 na Gasar Olympics da ake yi a birnin Paris. Za a bayar da lambobin yabon na farko ne a ranar 27 ga watan Yuli, 2024.

Karanta cikakken bayani kan gasar a shafin BBC Hausa

Ƙarin bayani: Wannan jadawali bai ƙunshi lambobin yabon da tsirarun ƴan wasan motsa jiki suka lashe ba.