Duniya na fitar da wani sauti mai tayar da hankali

Tururin maganaɗisun duniya wani abu ne da ba za mu iya ji ko gani ba, amma masana kmiyya sun gano wata hanya ta amfani da wasu hanyoyi don sarrafa ƙarar.

Karar da aka naɗa ɗin na fayyace abin da ake ji daga can cikin duniyar Earth.

Sai dai ƙarar na da matuƙar ban tsoro. Ku saurara a wannan bidiyon.