Ku San Malamanku tare da Sheikh Abdul-Rahman Sani Yakubu

Ku San Malamanku tare da Sheikh Abdul-Rahman Sani Yakubu

Sheikh Abdul-Rahman Sani shi ne shugaban sashen Hausa a masallacin Ka'abah da ke birnin Makkah.

An haifi malamain ne a Zaria, da ke jihar Kaduna ta Najeriya.

Ya yi karatu a Najeriya da Jamhuriyar Nijar da kuma a jami'ar musulunci ta Madina.