Daga bakin mai ita tare da Sadi Sawaba

Daga bakin mai ita tare da Sadi Sawaba

Sadi Sawaba fitaccen jarumi ne da ya yi fice a fina-finai da dama a shekarun baya a masana'antar Kannywood.

A tattaunawarsa da BBC, jarumin ya ce bai daina fitowa ya yi fim ba, wasu matsaloli ne aka samu.