...Daga Bakin Mai Ita tare da Farida Jalal
Danna hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 94, BBC ta tattauna da Farida Jalal, wata tsohuwar fitacciyar ƴar wasan fim, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.