Daga Bakin Mai Ita tare da Lawan Ahmad
Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 91, BBC ta tattauna da Lawan Ahmad, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.