Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Yahaya

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Yahaya

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 90, BBC ta tattauna da Maryam Yahaya, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo da tacewa: Yusuf Yakasai

Wasu labarai masu alaka: