...Daga Bakin Mai Ita tare da Ahmad Ali Nuhu
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 59, shirin ya tattauna da Ahmad Ali Nuhu, tauraro a Kannywood.
A wannan shiri ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa da rawar da yake takawa a fina-finai.
Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tacewa: Umar Rayyan
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh