...Daga Bakin Mai Ita tare da Bashir Nayaya Ɗanmagori
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 54, shirin ya tattauna da Bashir Nayaya wanda aka fi sani da Ɗanmagori, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh