...Daga Bakin Mai Ita tare da Teemah Yola, Rukayya ta Labarina

Bayanan bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Teemah Yola, Rukayya ta Labarina

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 58, shirin ya tattauna da Teemah Yola, Rukayya ta Labarina Series, kuma jaruma a Kannywood.

A wannan shiri ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta da rawar da take takawa a masana'antar fina-finai.

Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tacewa: Yusuf Yakasai

Tsarawa da gabatarwa: Buhari Fagge