Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth

Bayanan bidiyo, Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth

Latsa hoton da ke sama domin kallon bidiyon:

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 89, BBC ta tattauna da Maryam Booth, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Ɗaukar bidiyo: Abdulsalam Usman Abdulkadir

Tacewa: Umar Rayyan

Wasu labarai masu alaka: